wannan application dans alkur'ani mai girma bugun warshu na alhaji sunusi dantata wanda yayi briller Muhammad Sagir Yusuf (+2348109969918), wanda ya bada kofi: Professeur Kamilu Sani Fage, wanda kuma ya bada umarni bugawa Alhaji Nasiru Ahali. wanan version brille mafi kankanta.